Latest News
YANZU-YANZU: Yan Bindiga Sama da 200 Jirgin Ruwa ya kifa da su Ana Kyauta Zaton Sun Mutu Dukan Su Kalli Video a…
![](https://i0.wp.com/gtopnews.com/wp-content/uploads/2024/08/Screenshot_20240812-192846.jpg?fit=1080%2C556&ssl=1)
KAMUN ALLAH: Jirgin Ruwa Dauke Da Yan Bindiga Sama Da Dari Biyu Ya Nutse A Kogi A Jihar Sokoto, Inda Ake Kyautata Zaton Dukkàñšu Śùn Mùțù
Lamarin wanda ya auku a yankin Sabon Gida dake jihar Sokoto, ana kyautata zaton dukkan ‘yan ta’addan sun sunsheqa barzahu.
Me za ku ce?
![](https://i0.wp.com/gtopnews.com/wp-content/uploads/2024/08/Screenshot_20240812-192846.jpg?resize=780%2C401&ssl=1)