Labaran Duniya
Babu Abinda Nake Sha’awa Kamar Aure Budurwa Ta Bayyana Abinda Yake Damunta |Gtop
Bidiyon Wata Zankadediyar Budurwa Dale Yawo A Kafafen Sadarwa Tace.
Wallahi ni a halin yanzu babu abinda nake sha’awa kamar aure, duk wanda yaga nayi masa ya min magana ayi komai ba tare da ɓata lokaci ba Sadaki ma ina iya biya masa.
Dan Haka Idan Kuna Bukata Kuyi Magana.