Kannywood

A Yanzu Nafi Son Nayi Aure Akan Naci Gaba Dayin Harkar film Saboda Naraya Sunnar Manzon Allah SAW tun Kafin Lokaci

Gaskiya Nafi Son Nayi Aure Akan Naci Gaba Dayin Harkar film Saboda Naraya Sunnar Manzon Allah SAW tun Kafin Lokaci Allah Ubnagiji Ya mijin Nagari amen Amen Suma

Wannan Shine Kadan Cikin labarina Namu Yanzu Allah ubnagiji Ya kara Basir Amen Suma amen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button