World News
ALLAHU AKBAR: Bidiyon Yadda Ake Gudanar da Aikin Hajji Tun Kafin Zuwan…
Allahu Akbar Wannan Shine Yadda Kasa Mai Tsarki Take A Da Kafin Zuwan Sauye Sauye Da Aka Samu Zuwa Yanzu Ikon Allah Kenan Tabbas Komai Da Lokacin Sa Muna Fatan Allah Ya Bawa Kowa Ikon Ziyarar Wannan Kasa Wato Saudiyya Domin Yin Ibadah.