World News

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI’UN: Mutuwar Ango da Amarya Sakamakon Hadarin Mota Yanzu Tayi Matukar Girgiza Al’umma Allah Sarki 😪 Kalli video…

INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJI’UN: Mutuwar Ango da Amarya Sakamakon Hadarin Mota Yanzu Tayi Matukar Girgiza Al’umma Allah Sarki Rayuwa Kenan.

Wani Ango da Amaryar Sa Sun’yi Hadarin Mota Sun Rasa Rayuwakan Su Sakamakon Hadari Inda Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Jama’a Sosai da Sosai.

Ba’a Jima da Auren Su ba Sai Gashi Allah ya Karbi Rayuwar Su Wannan Lamari Yayi Matukar Girgiza Jama’a Dadama Inda Kowa Ke Toffa Albarkacin Bakin Sa Akan Wannan Lamari.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button