Uncategorized

Kulli Nafsin zaikatul maout Allah yayiwa fadil dan Maryam Waziri Rasuwa sakamakon…..

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

Mun samu labarin rasuwar Fadil ɗan tsohuwar jarumar Kannywood, Maryam Waziri sakamkon hatsarin da suka yi wanda ƙanin babansa Ibrahim ya rasu, a yayin da mahaifansa da shi ke kwance a asibiti suna karɓar magani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button